Sunday, 2 September 2018

Hoton barkwanci akan samun tikitin takarar shugaban kasa na PDP

Wannan hoton barkwancine da akayi akan 'yan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, dake neman jam'iyyar ta basu tikitin tsayawa takarar shugaban kasar, ko wanene zai samu wannan tikiti?.


Lokaci dai be bar komai ba.

No comments:

Post a Comment