Tuesday, 4 September 2018

Hoton Hadiza Gabon da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, tubarkallah,muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment