Tuesday, 11 September 2018

Hoton Hadiza Gabon da ya birge

Wannan wani kayataccen hoton tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan inda ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment