Tuesday, 25 September 2018

Hoton Hafsat Idris da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta dauka a kasar Saudiyya lokacin da taje aikin Hajji kamar yanda ta bayyana a dandalinta na sada zumunta, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment