Friday, 28 September 2018

Hoton Maryam Gidado da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan kayataccen hoton nata da tasha kyau, tubarkallah muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment