Monday, 10 September 2018

Hoton Maryam Gidado da ya dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da ya dauki hankula, ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta inda wasu suka yaba, wasu kuwa cewa suka yi hoton be dace ba.


Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton.No comments:

Post a Comment