Monday, 3 September 2018

Hoton Rahama Sadau da mahaifiyarta a kasar Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton da ta dauka ita da mahaifiyarta a kasar Saudiyya, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment