Wednesday, 5 September 2018

Hoton shugaba Buhari na musamman

Shugaban kasa, Muhammadu Buharine a wannan hoton na musamman da shahararren me daukar hotonshi, Bayo Omoboriowo ya dauka a ganawar da yayi da shugaban kasar China.

No comments:

Post a Comment