Saturday, 22 September 2018

Hotuna daga hirar da Momo yayi da Rahama Sadau a Arewa24

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan da abokin aikinta Aminu Sharif Momo a lokacin da aka yi hira lokacin da yayi hira da ita a gidan talabijin na Arewa24, sun tattauna akan zuwanta Amurka da zuwanta karatu kasar Cyprus ita da 'yan uwanta da sauran abubuwan da suka shafi rayuwarta.No comments:

Post a Comment