Friday, 21 September 2018

Hotunan Fatima Ganduje da mijinta na kwanannan

Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Gabduje kenan a wannan hoton nata inda take tare da Angonta, dan gwamnan jihar Oyo,Idris Ajimobi, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment