Tuesday, 4 September 2018

Hotunan shugaba Buhari a gurin ci gaba da taron Afrika da China

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin ci gaba da taron hadin kai tsakanin kasashen Afrika da China, yau kwana na biyu kenan taron na guda a babban birnin kasar, Beijing inda shuwagabannin kasashen Afrika daban-daban ke halarta.No comments:

Post a Comment