Sunday, 16 September 2018

Ibrahim Maishinku ya bugawa Shugaba Buhari fasta

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya bugawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari fastar yakin neman zabe inda ya bayyana goyon bayanshi gareshi a zaben shekarar 2019 me zuwa.

No comments:

Post a Comment