Sunday, 30 September 2018

Ina nishadantar daku: Ni kuma diyata na nishadantar dani>>Adam A. zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa, a yayin da yake kokarin nishadantar da masoyanshi, shi kuma diyarshi, Murjanatu ce ke nishadantar dashi.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment