Tuesday, 4 September 2018

Jadawalin Kudin Sayen Fom Din Takara Na Jam'iyyar APC

1: Shugaban Kasa: Naira Milyan 40

2. Gwamna: Naira Milyan 20

3. Sanata: Naira Milyan 6

4. Majalisar Tarayya: Naira Milyan 3.5


5. Majalisar Jiha: Naira Dubu 750,000 

Rahotanni sun nuna cewa za a soma sayar da fom din ne a gobe Laraba.
Rariya.

No comments:

Post a Comment