Saturday, 29 September 2018

Jigajigan PDP sun hadu a wajan taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar

A jiya, Juma'a ne babbar jam'iyyar Adawa ta PDP ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki wanda ya samu halartar manya a jam'iyyar da suka hada da, Kakakin majalisar dattijai, Baukola Saraki da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.


Sauran wadanda suka samu halartar taron sune, gwamnan jihar Rivers Nyesome Wike da na Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal dana Ekiti me barin gado, Ayodele Fayose da sauransu.No comments:

Post a Comment