Saturday, 29 September 2018

Jihohin Amurka biyu sun karrama shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu kyautukan karramawa daga jihohin New Jersey da Philadelphia na kasar Amurka inda suka yaba mai akan irin namijin kokarin da yake na kyakkyawan jagoranci a kasarnan.Shugaban ya samu wannan karramawane a wajan taron kawar da yaki da cin hanci, tafiya ci rani kasashen turai da wasu 'yan Afrika ke yi da kuma maganar samar da kayayyakin more rayuwa a kasashen na Afrika.No comments:

Post a Comment