Sunday, 30 September 2018

Juma'ar da za ta yi kyau..: Karanta yawan kuri'un da Buhari ya samu a jihohin da aka yi zaben fidda gwani

Yayin da ake shirin fuskantar babban zaben shekarar 2019, Daga sakamakon zabukan fidda gwanin dan takarar shugaban kasa da jam'iyyar APC ta gudanar a jihohin Najeriya, Alamu sun nuna irin yanda har yanzu shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke da farin jini a tsakanin al'ummar kasarnan.


APC ta yi amfani da tsarin kato bayan kato wajan yin wannan zabe.

Ga yawan kuri'un da shugaba Buhari ya samu a jihohin da aka gudanar da zaben dake nuna cewa har yanzu talakawa suna yinshi.

Imo 697, 532.

Jigawa 202, 599.

Kano 2,931,235.

Kaduna 1,900,000.

Katsina 802,819.

Zamfara 247,847.

Benue 259,130.

Bauchi 786,032.

Kogi sunce Buharine zabinsu, ba sai sun kada kuri'a ba.

Rivers 388,653.

Edo 505, 827.

Sakkwato 472, 344.


No comments:

Post a Comment