Sunday, 30 September 2018

Kalar gashin dana fi so>>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tace wannan kalar gashinne tafi so.

No comments:

Post a Comment