Thursday, 27 September 2018

Kalli baturiyar da kasar Amurka ta baiwa shugaba Buhari dan bashi tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a birnin New York na kasar Amurka inda yake halartar taron majalisar dinkin Duniya dake gudana a can, a duka hotunannan guda uku za'a iya ganin wata farar mata dake tare dashi.Kamar kowane shugaba dake halartar taron dama duk wani wakilin wata kasa ko kungiya dake ziyara a kasar Amurka, an baiwa shugaba Buhari wannan matarne wadda ma'aikaciyar tsaroce ta kasar Amurkar wadda zata bashi kariya akan irin wadda jami'an da ya yaje dasu kasar zasu bashi.No comments:

Post a Comment