Saturday, 15 September 2018

Kalli dan jaridar da ya bakado badakalar takardar bautar kasa ta jabu ta tsohuwar ministar kudi

Wadannan hotunan dan jaridar nanne na kamfanin jaridar Premiumtimes da ya tona labarin takardar bautar kasar tsohuwar ministar kudi, Kemi Adeosun wanda yayi sanadiyyar sauka daga aikinta da tayi jiya.


Dan jaridar me suna Abdul'azizi Abdulazizi Ya bayyana cewa, watanni shida ya kwashe yana bincike akan takardun na ministar kamin ya gano gaskiya. Yace kwanaki 69 bayan bayyanar labarin, ga abinda ya faru, yace, (nasarar) ba tashi bace ta Premiumtimesce, ta aikin jarida da na hakikane ta kuma Najeriyace.No comments:

Post a Comment