Sunday, 16 September 2018

Kalli dandazon jama'ar jihar Rivers da suka bar PDP zuwa APC

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi kenan a wadannan hotunan a lokacin da yake karbar dubban 'yan jiharshi ta Rivers da suka canja sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC me mulki.

No comments:

Post a Comment