Thursday, 6 September 2018

Kalli filin wasan da aka gina a kan ruwa

Wannan hoton kayataccen filin wasa ne da aka gina a kan ruwa, irinshi na farko a kasar Angola, filin ya matukar dauki hankulan mutane kuma wanda suka gina filin sun bayyana cewa sun yishi ta yanda koda anyi ruwa ba zai hauro ya shiga filin ba.

No comments:

Post a Comment