Friday, 28 September 2018

Kalli gwamna Ganduje a layin zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na APC

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan, yau Juma'a akan layin zaben fidda gwanin wanda zai tsayawa APC takarar shugaban kasa, Gwamnan ya hau layin zaben Kato bayan Kato da akayi a mazabarshi ta Dawakin Tofa dake Kano.


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari dai ne dan takarar APC daya tilo.

No comments:

Post a Comment