Thursday, 6 September 2018

Kalli gwamna Kashim Shattima zaune a kasa a wani dakin karatu na kasar Jamus

Gwamnan jihar Borno, Kashim Shattima kenan a wannan hoton inda aka ganshi zaune a kasa a wani shagon litattafai na birnin Berlin dake kasar Jamus.Gwamnan ya ziyarci shagon litattafanne bayan halartar taro akan farfado da tafkin Chadi dake neman kafewa.

Ya kuma bayyana cewa, yana matukar son karatun litattafai.

Dailytrust.

No comments:

Post a Comment