Wednesday, 12 September 2018

Kalli hoton Adam A. Zango ba riga

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da yayi babu riga, yayin da wasu ke fadin ya burgesu, wasu kuwa na ganin hakan be dace ba.

No comments:

Post a Comment