Friday, 14 September 2018

Kalli hoton sabon shugaban hukumar DSS

Sabon shugaban hukumar 'yansandan farin kaya da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nada kenan jiya me suna Yusuf Magaji Bichi, muna fatan Allah ya tayashi riko.
No comments:

Post a Comment