Friday, 28 September 2018

Kalli hotunan kamin biki na Ado Gwanja da wadda zai aura

A makon da ya gabatane muka ga katin gayyatar daurin auren tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja da sahibarsa, Maimunatu, masoyan a wannan karin sun saki irin hotunan nan da ake yi na zamani da ake kira da kamin aure.


Ado Gwanja a daya daga cikin hotunan ya bayyan cewa, Ni da daya tamkar da dubu.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.No comments:

Post a Comment