Saturday, 29 September 2018

Kalli hotunan lokacin da Mama Taraba ta yanki katin UDP

A yaune A'isha Jummai Alhassan, Maman Taraba, tsohuwar ministar al-amuran mata ta ajiye mukaminta sannan kuma ta fice daga jam'iyyar APC zuwa UDP, dama dai a cikin wata sanarwa da shugaban APC, Adams Oshiomhole ya fitar ya bayyana cewa ministar tana musu angulu da kan zabo inda yace da rana tana APC amma idan dare yayi sai ta koma PDP.Wadannan hotunan yanda ta yanki katin zama 'yar jam'iyyar UDP dince.


No comments:

Post a Comment