Tuesday, 11 September 2018

Kalli irin tarbar da akawa Atiku a jihar Jigawa

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kenan a jihar Jigawa inda ya kai ziyara jiya, Litinin, Atikun ya ziyarci gidan Sule Lamido wanda shima yana neman takarar shugabancin kasar inda yace yana da yakinin cewa zai iya janye mishi.

No comments:

Post a Comment