Wednesday, 12 September 2018

Kalli irin tarbar da akawa Kwankwaso a Naija

Tsohon gwamnan Kano kuma me neman tsayawa takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa kwankwaso kenan a wadannan hotunan lokacin da ya kai ziyara jihar Naija a ci gaba da zagayen garin da yake yi dan neman goyon bayan jama'a akan tsayawa takarar shugaban kasa.


Jama'ar jihar sun mai tarba me kyau.No comments:

Post a Comment