Friday, 14 September 2018

Kalli irin tarbar da akawa Kwankwaso a jihar Nasarawa

Dan takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan a wadannan hotunan nashi da suka nuna irin tarbar da mutanen garin lafiya na jihar Nasarawa suka mai a lokacin da ya kai ziyara jihar a yau, Juma'a.No comments:

Post a Comment