Tuesday, 25 September 2018

Kalli karin hotunan Rahama Sadau da sauran taurarin kasashen Duniya a taron MDD

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan a birnin New York na kasar Amurka wajan taron Majalisar dinkin Duniya akan tarin fuka da sauran taurarin kasashen Duniya.
No comments:

Post a Comment