Monday, 10 September 2018

Kalli kayataccen hoton 'ya'yan Sani Danja

Kqyataccen hoton 'ya'yan Mansurah Isah da Sani Musa Danja, Zaki kenan kamar yanda baban nasu ya saka a shafinshi yake musu barka da dawowa hutun makaranta, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment