Sunday, 16 September 2018

Kalli Kayatattun hotunan Rahama Sadau da Dija

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau tare da tauraruwar mawakiyarnan Dija kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka dauka a wajan wani shagali da suka hadu a garin Kaduna.No comments:

Post a Comment