Wednesday, 26 September 2018

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau daga kasar Amurka

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a birnin New York na kasar Amurka take  shakatawa, taje kasarne dan halartar taron majalisar dinkin Duniya akan kawar da tarin Fuka.
No comments:

Post a Comment