Friday, 14 September 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ahmed Musa

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar Alnassr ta kasar Saudi Arabia, Ahmed Musa kenan a wannan hoton nashi da ya sha kwalliyar juma'a da farar jallabiya, ya yiwa masoyanshi gaisuwar Juma'a.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment