Friday, 14 September 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta A'isha Tsamiya

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Juma'a ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment