Friday, 7 September 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan rangada-rangadan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment