Friday, 7 September 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Zainab Indomie

Tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie kenan a wannan hoton inda ta sha kwalliyar Juma'a, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment