Sunday, 9 September 2018

Kalli Nazir Sarkin waka da Jamila Nagudu suna Nishadi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan tare da tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Umar, Nagudu a wadannan hotunan nasu suna Nishadi, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment