Friday, 28 September 2018

Kalli Sanata Shehu Sani a layin zabe

Sanata me wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani kenan a wadannan hotunan yayin da yake kan layin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam'iyyar APC.No comments:

Post a Comment