Friday, 28 September 2018

Kalli sojan da ya rasu a hadarin jirgin Abuja

Hoton Marigayi Bello Baba Ari Kenan Matukin Jirgin Saman Da Ya Yi Hadari A Abuja A Yau


Ya rasu ya bar 'ya'ya biyu.

Muna fatan Allah ya jikanshi da Rahama.

No comments:

Post a Comment