Friday, 14 September 2018

Kalli wani gurgu na aikin birkila

Wannan hoton wani gurgune da yake aikin birkila, ya matukar birge mutane sosai saboda be zauna ya zama nauyi akan wani ba ko kuma ya rika bara ba, ya tashi ya nemi na kanshi, muna fatan Allah ya dafa mishi.


No comments:

Post a Comment