Thursday, 27 September 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Yahaya da abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da tasha kyau, tubarkallah, a wasu hotunan tana tare da abokan aikinta irin su, Yakubu Muhammad da Umar M. Sharif, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment