Thursday, 13 September 2018

Kalli wasu kayattun hotunan Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment