Friday, 14 September 2018

Kalli Yakubu Dogara lokacin da yake karbar fom din takarar PDP

Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara kenan a lokacin da yake karbar fom din PDP da 'yan mazabarshi daga Bauchi suka saya mishi.Mutanen mazabar tashi sun bukaceshi da ya fice daga jam'iyyar APC ya koma PDP saboda irin rashin adalcin da ake mishi a jam'iyyar, saidai Dogara yace yana da masoya a APC zai tuntubesu suma yaji ta bakinsu kamin ya yanke hukunci.

No comments:

Post a Comment