Wednesday, 26 September 2018

Kalli yanda Ahmed Musa ke shakatawa a wannan hoton

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan da ke bugawa kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya yake shakatawa a bakin kudiddifin ninkaya, muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment