Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kenan a wadannan hotunan da suka nuna yanda aka tarbeshi a jihohin Oyo da Osun yayinda yakai ziyara a cigaba da shirye-shiryen samun tikitin shugaban kasa na jam'iyyar da yake yi.
Atikun ya kuma gana da dan takarar gwamna na jihar ta Osun karkashin jam'iyyar PDP, wato Sanata Adeleke.
No comments:
Post a Comment