Sunday, 30 September 2018

Kalli yanda akawa Ali Nuhu kwalliyar tsaffi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton da aka mai kwalliyar tsaffi yayin daukar wani shirin fim da ya fito a ciki.


No comments:

Post a Comment