Tuesday, 4 September 2018

Kalli yanda Atiku ya taka rawa

A jiya, Litininne dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci jihar Legas inda ya gana da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP na jihar.
Saidai wani abu da ya dauki hankulan mutane a wannan ganawa itace rawar da Atiku ya taka, anga Atikun yana cashewa a wasu hotuna da aka dauka a gurin taron.


No comments:

Post a Comment